Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-07-16 17:11:16    
An kammala share fagen ayyukan masu aikin sa kai na gasar wasannin Olympic ta Beijing daga dukkan fannoni

cri

Sa'annan Madam Zhang ta bayyana cewa, a kan gudanar da wata harka dake da babban take a kan cewa ' Beijing na yin murmushi da zummar samar da dama ga dimbin masu aikin sa kai don kara kusantar gasar wasannin Olympics. Wani tsoho mai suna Shang Muzhou dake da shekaru 84 a duniya ya yi farin ciki matuka da fadin cewa : ' Gudanar da gasar wasannin Olympics a Beijing, babban buri ne da jama'ar kasar Sin suke da shi har na tsawon shekaru 100. Kuma na yi alfaharin samun damar yin hidima ga wannan gagarumar gasa a duk tsawon raina'.


1 2 3 4