Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-06-19 14:03:18    
Kiyaye zaman lafiya cikin wahala kuma da jin dadi

cri

Lafatana janar Jasbir singh Lidder, babban kwamandan rundunar sojojin MDD da ke kasar Sudan ya nuna kauna sosai kan wadannan sojojin kasar Sin wadanda suka yi matukar kokari a lokacin aiki, kuma suka yi farin ciki a lokacin da suke yin bukukuwan nishadi, kafin ya sauka daga mukamin aikinsa, ya je wajen sojojin kasar Sin musamman don yin ban kwana da su. Ya ce, "Na yi sa'a da na samun damar yin hidima ga rundunar sojojin kiyaye zaman lafiya ta kasar Sin, dalilin da ya sa na ce haka shi ne sabo da wadannan sojoji suna da halin nagari kuma sun kware wajen aikinsu." (Umaru)


1 2 3 4