Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-06-19 14:03:18    
Kiyaye zaman lafiya cikin wahala kuma da jin dadi

cri

Lokacin da ake tunawa da ranaikun kiyaye zaman lafiya, kowane soja ya ta sha jurewar matsalolin da ba zai manta da su ba. Game da Mr. Qin Lizhong, shugaban reshen kungiya na 3 na ayarin kungiyar yin sufuri, abun da ya fi ba shi alama a zuciyarsa shi ne kiran sunayen mutane da aka yi wani sa'i na musamman.

"Wu Zhicai, E! Han Wei, E! Qin Lizhong, E! ??"

Dalilin da ya sa a ce kiran sunayen mutanen da aka yi a wannan karo cikin halin musamman shi ne,sabo da an kira sunaye ta wayar salula, kuma bisa hanyar da ake bi domin gudanar da aikin sufuri na dogon zango.


1 2 3 4