Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-06-19 14:03:18    
Kiyaye zaman lafiya cikin wahala kuma da jin dadi

cri

Ayyukan kiyaye zaman lafiya ba wahaloli da hadarurruka kawai ba, kuma da akwai abubuwa masu farin ciki da tafin hannu. Sojojin kasar Sin sukan yi bukukuwa da yawa a lokutan da ba na aiki ba, sukan yi bukukuwan nishadi lokacin da suke shan wahaloli, wannan ya zama wata al'ada ce gare su a kullum.

Abun da kuke saurara, kirari ne da aka yi lokacin da ake yin gasar yin kade-kade.

Wannan kuma shi ne gasar da ake yi wajen karanta wakoki ko bayanai.


1 2 3 4