Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-06-05 10:45:45    
Wata kungiyar masu aikin jinya ta kasar Rasha a lardin Sichuan wanda ke fama da mummunan bala'in girgizar kasa

cri

Wani mataimakin shugaban kungiyar daban mai suna Shabanov Valeli ya kuma bayyana cewar, Sinawa da Rashawa su kan ce, daga mummunan bala'i ne za mu iya ganin ainihin kauna. Ko da yake kungiyar masu aikin jinya ta kasar Rasha za su koma kasarsu, amma zukatansu suna nan kasar Sin. Mr. Shabanov ya ce:

"Muna fatan jama'ar kowane kauyen lardin Sichuan za su iya samun zaman alheri ba tare da matsala ba, kuma muna fatan kananan yara za su ji farin-ciki a kowace rana, muna fatan lardin Sichuan na kasar Sin zai cigaba da samun wadata da bunkasuwa bayan aukuwar bala'in girgizar kasa!"

A waje daya kuma, a wajen bikin ban kwana da aka shirya a ranar, kungiyar masu aikin jinya ta kasar Rasha wadda za ta koma gida ba da jimawa ba ta bayar da magunguna iri-iri da darajarsu ta kai dala dubu 120 ga asibitin Red Cross na birnin Pengzhou ta hanyar babbar kungiyar agaji ta Red Cross ta kasar Sin, a wani yunkurin warkar da mutanen da suka ji rauni a wurin.


1 2 3 4