Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2007-08-01 15:50:20    
Wani mashahurin yin zane-zanen gargajiyar kasar Sin mai suna Lou Shibai

cri
 

Dansa Lou Shuze ya koyar da fasahohin yin zane-zanen gargajiyar kasar Sin a kasar Canada, ya bayyana cewa,

Mahaifina ya kan zama a gidana da ke kasar Canada, inda ya sami dalibai da aminai na kasar Canada da yawa, kuma ya kan je kallon nune-nunen da aka shirya a kasar , ya mai da hankali ga tsamo wasu fasahohi masu kyau da aka dandana, in yana ganin wasu abubuwa masu kyau da aka yi, sai ya yi tsammani yadda zai yi koyonsu, a gaskiya dai ya kan samun sabbin sakamako wajen bayyana fasahohin zane-zane.(Halima)


1 2 3 4