Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2007-08-01 15:50:20    
Wani mashahurin yin zane-zanen gargajiyar kasar Sin mai suna Lou Shibai

cri

A kwanan baya, don murnar ranar cika shekaru 75 da haifar da mashahurin mai yin zane-zanen gargajiyar kasar Sin Lou Shibai, gidan baje kolin kayayyakin fasaha na kasar Sin ya yi nunin zane-zanen fasahar Lou Shibai, wanda ya jawo sha'awar rukunin masu fasaha na kasar Sin sosai.

An haifi Lou Shibai a shekarar 1918 a birnin Liuyang na lardin Hunan na kasar Sin, a shekarar da muke ciki, ya cika shekaru 90 da haihuwa. A lokacin da ya cika shekaru 14 da haihuwa, ya soma koyon fasahar yin zane-zane daga wani mashahurin mai kwarewar yin zane-zanen gargajiyar kasar Sin Qi Baishi, har zuwa ranar da babban malamin Qi Baishi ya riga mu gidan gaskiya, wato ya koyi fasahar yin zane-zane daga wajen babban malamin Qi Baishi har da shekaru 25 da suka wuce . Saboda haka ya sami yabo da amincewa sosai daga Qi Baishi. Tsohon sunan Lou Shibai shi ne Lou Shaohuai, saboda Qi Baishi shi ne malaminsa , kuma ya nuna girmamawa sosai ga malaminsa, shi ya sa ya rada masa suna daban da cewa, Lou Shibai don bayyana niyyarsa ta bin sawun Qi Baishi wajen yin zane-zane a duk rayuwarsa. Ya ce, ba zai manta da tasirin da malaminsa Qi Baishi ya yi masa ba har abada. Ya bayyana cewa.


1 2 3 4