Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2007-08-01 15:50:20    
Wani mashahurin yin zane-zanen gargajiyar kasar Sin mai suna Lou Shibai

cri

Mr Lou Shibai ya tuna da abin da malaminsa ya koya masa sosai da sosai. Ya taba koyon fasahohin yin zane-zane na kasashen yamma , ya kuma karya tsarin yin zane-zanen gargajiyar kasar Sin. Yana kan koyon fasahohin da aka dandana wajen zaman rayuwa, ya kuma koyi fasahohin yin zane-zane daga sauran shahararrun masu yin zane-zane na kasar Sin, kamar su, zane-zanen da Mr Xu Beihong ya yi dangane da dawaki da zane-zanen da Li Keran ya yi dangane da shannu da sauransu. Wani shehun malami na jami'ar yin zane-zane ta Beijing Mr Yu Wenzhou ya bayyana cewa,

Sakamakon da Mr Lou Shibai ya samu yana kan matsayin koli sosai, ya yi gadon fasahohin babban malamin Qi Baishi, amma bai rasa halayensa na musamman ba. Zane-zanen da Mr Lou Shibai ya yi dangane da agwagwa sun kawo wa rukunin masu yin zane-zanen gargajiyar kasar Sin mamaki sosai, har ma jaridu da mujjalu da yawa sun buga bayanai don nuna masa yabo sosai.


1 2 3 4