
Ran 16 ga wata, Madam Hadad wadda shekarunta ya kai 40 ta bar gidanta na wani matsugunai dake zirin Gaza, yanzu tana zama a Nichalim, ta ce,"Na sake gida zuwa nan saboda abokaina suna zama a wannan wuri, yanzu babu abin da za mu yi sai fuskantar da nan gaba."
Ko da ya ke Madam Hadad ta sake fara zama a wannan wurin maras sani, amma ta sani zamanta zai cigaba.
Muna nan rediyon kasar Sin, Jama'a masu sauraro, wannan rahoton da 'yan jarida He Jinzhe da Liao Jibo suka yi daga matsugunai na zirin Gaza. Ku zama lafiya. [Musa] 1 2 3 4
|