
Woody Dorain da iyalisa suna zama a Dakalim shekaru 19, har zuwa ran 17 sun ki janye jiki. Da dare ya yi, sojojin 'yan sanda na Isra'ila sun shiga gidansu, janye duka mutane, kuma sun tara duk kayayyakin gida a cikin akwati. Sojojin 'yan sanda sun ce, ba za a ba su kayayyakin sai dai su yi alkawarin ba za su koma matsugunai.
Ban da janye mazaunan Yahudawa da karfi, sojojin 'yan sanda sun kama mutane darurruka wadansu suka kiyayyar da matakan janye jiki. A tashar bincike na Kissufim, ana janye mazaunan Yahudawa da masu yin zanga zanga wadanda aka kama ta bus. Wani matashi ya yi ihu cikin bus cewa, "Su kori duk mutane, kuma za su mayar da zirin Gaza ga mutanen Palesdinu, me ya sa gwamnati ta yi haka?"
1 2 3 4
|