Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
An sake farfado da tattalin arzikin tsibirin Changdao dake lardin Shandong na Sin
2020-08-19 17:23:41        cri
Tsibirin Changdao, yanki ne na gwajin kiyaye muhallin teku daya tak dake lardin Shandong na kasar Sin. A baya, tsibirin Changdao ya kasance mashahurin tsibirin dake kara samun kudin shiga, da kuma gari na farko da ya zama mai matsakaicin karfi a lardin Shandong. Amma an fi amfani da albarkatun teku a yankin, hakan ya haddasa masu kamun kifi dawo da ayyukan da suka jefa tsibirin cikin talauci, da raguwar tattalin arziki sosai.

A shekarar 2017, gwamnatin tsibirin Changdao ta zuba jarin Yuan biliyan 1 don gudanar da ayyukan farfado da muhallin teku, da kafa filayen albarkatun teku mallakar kasa guda 4, da mallakar lardin guda 6. Bayan da aka sarrafa harkokin tsibirin a fannoni daban daban, an farfado da albarkatun teku da hallitun teku sannu a hankali. (Zainab)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China