Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Sin ta amince da gwada alluran rigakafin COVID-19 da zai taimakawa jiki bijiro garkuwa
2020-04-14 12:58:21        cri

Kwamitin hadin gwiwa mai yaki da cutar COVID-19 na majalisar gudanarwar kasar Sin, ya bayyana a yau Talata cewa, kasar ta amince da gwajin rigakafin cutar COVID-19 da zai taimakawa jiki bijiro garkuwa.

Cibiyar nazarin kwayoyin halittu ta Wuhan ce ta samar da sinadaran rigakafin biyu, karkashin kamfanin harhada magunguna na kasar Sin na Sinopharm da kamfanin bincike da samar da rigakafin cututtuka na Sinovac dake da mazauni a birnin Beijing. An fara gwajin rigakafin biyu kan mutane. (Fa'iza Mustapha)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China