![]() |
|
2020-04-13 11:19:49 cri |
A 'yan kwanakin baya, abokin aikin mu Murtala Zhang, ya ziyarci unguwar da Ali Albade yake da zama, wato unguwar Furun dake yankin Haidian na nan birnin Beijing, inda ya zanta da malam Ali, game da irin yadda yake gudanar da aikin sa-kai, da ma irin kira da ya yi ga baki 'yan kasashen waje, da su bi dokokin kasar musamman a fannin yakar cutar COVID-19. Malam Ali ya fara da bayyana abun da ba shi sha'awar gudanar da aikin sa-kai a unguwar Furun.
Ga dai yadda tattaunawar ta su ta kasance……….
| ||||
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China