logo

HAUSA

Nakasa ba kasawa ba ce

2021-08-30 09:12:25 CRI

Nakasa ba kasawa ba ce_fororder_1

Nakasa ba kasawa ba ce_fororder_2

Nakasa ba kasawa ba ce_fororder_3

Nakasa ba kasawa ba ce_fororder_4

Nakasa ba kasawa ba ce_fororder_5

Wang Peng mai shekaru 26 a duniya, ya rasa hannayensa biyu duka sakamakon mummunan hatsarin da ya gamu da shi, amma bai yi kasa a gwiwa ba har ya rika aiki da motsa jiki don bada gudummawar sa a fannoni daban-daban. Nakasa ba kasawa ba ce! (Murtala Zhang)