Faeza Mustapha: A idona, ana da kwanciyar hankali a yankin Xinjiang, al’ummun kabilu daban daban ke zama cikin lumana
2021-07-07 09:00:00 CRI
A shirinmu na yau mun tattauana da waliliyarmu Faiza Muhammad Mustapha wadda ta yi ziyarar mako guda a jihar Xinjiang. Inda ta bayyana mana irin abubuwan da ta gani da idanunta game da yadda al’ummar jihar Xinjiang ta Uygur mai cin gashin kanta ke gudanar da harkokin da suka shafi addini da sana’o’i da sauran harkokin rayuwa. Da kuma irin ci gaban da suke samu, da yadda al’ummun kabilu daban daban ke zama cikin lumana a jihar. Har ma da irin abubuwa masu ban sha’awa da ta tarar a can. (Faeza Mustapha, Ibrahim Yaya)