An gudanar da gasar wasan kwallon kafa na gargajiya na lokacin da na kasar Sin mai suna Cuju
2021-04-10 12:17:19 CRI
An gudanar da gasar wasan kwallon kafa na gargajiya na lokacin da na kasar Sin mai suna Cuju a birnin Changsha don maimaita wannan wasa na gargajiya na kasar Sin.