Sauye-sauyen da suka faru cikin shekaru 18 da suka wuce
2021-04-08 10:44:29 CRI
Irin sauye-sauyen da suka samu a wasu makarantun firamare na gundumar Lancang mai cin gashin kanta ta kabilar Lahu da ke lardin Yunnan na kudu maso yammacin kasar Sin, daga shekarar 2003 zuwa yanzu.(Lubabatu)