logo

HAUSA

"Cibiyar Angel" da ke Wakiso na kasar Uganda

2021-04-05 00:49:49 cri

"Cibiyar Angel" da ke Wakiso na kasar Uganda_fororder_1127226343_16160508224591n

"Cibiyar Angel" da ke Wakiso na kasar Uganda_fororder_1127226343_16160508224901n

"Cibiyar Angel" da ke Wakiso na kasar Uganda_fororder_1127226343_16160508224281n

"Cibiyar Angel" da ke Wakiso na kasar Uganda_fororder_1127226343_16160508225531n

"Cibiyar Angel" da ke Wakiso na kasar Uganda_fororder_1127226343_16160508225211n

"Cibiyar Angel" da ke Wakiso na kasar Uganda, wadda mahaifiyar wata yarinya da ke fama da ciwon Gilu ta kafa. A yanzu haka, tana lura da kimanin yara 100 da ke fama da cututtukan na Gilu, da dangogin sa, da  ma sauran cututtuka daban daban. (Bilkisu)