Kungiyar wasan kwallon gora ta baseball wadda ta tara ‘yan wasan kanana masu kabilar Tibet kimanin 50
2021-03-27 12:37:12 CRI
An kafa kungiyar wasan kwallon gora ta baseball a makarantar firamare dake garin Xinghai. Bayan shekaru 4, kungiyar ta tara ‘yan wasan kanana kimanin 50, wadanda dukkansu ‘yan kabilar Tibet ne.