Wata cibiyar sake sarrafa kayan bola jari dake kasar Sham
2021-03-25 11:49:07 CRI
Wannan wata cibiyar sake sarrafa kayan bola jari dake kasar Sham ce, inda ake iya ganin tarin makamai da harsasai. An ce, wasu ‘yan kasar na samun kudin shiga daga cibiyar, ta hanyar tattarawa, da sayar da kayan karfe na bola jari.