An yi dusar kankara a gandun daji na Shenlongjia
2021-03-14 09:58:22 CRI
An yi dusar kankara a gandun daji na Shenlongjia, saboda da tsananin sanyi. Wannan wuri yana da tsayi mita 1700, an yi masa lakabin “Kolin yankin tsakiyar kasar Sin”, albarkatun kankara a wannan wuri na da fifiko matuka, hakan ya sa an raya wannan sana’a don bunkasa wannan wuri. (Amina Xu)