Yadda ake noman rake da samar da sukari a birnin Liuzhou
2021-03-13 09:52:00 CRI
Yadda ake noman rake da samar da sukari a birnin Liuzhou na jihar Guangxi. Sana’ar noman rake na daya daga cikin ginshikan ci gaban rayuwar manoman wurin.(Murtala Zhang)