logo

HAUSA

Dan wasan dambe Zhao Jiawei

2021-03-06 12:31:31 CRI

Dan wasan dambe Zhao Jiawei_fororder_1127147680_16144158435291n

Dan wasan dambe Zhao Jiawei_fororder_1127147680_16144158437091n

Dan wasan dambe Zhao Jiawei_fororder_1127147680_16144158436301n

Dan wasan dambe Zhao Jiawei_fororder_1127147680_16144158437821n

Dan wasan dambe Zhao Jiawei_fororder_1127147680_16144158438571n

Sunansa shi ne Zhao Jiawei, an haife shi a shekarar 2001 a birnin Xining. Yana son wasannin motsa jiki musamman wasan dambe tun daga kuruciyarsa. Yayin da yawan shekarunsa ya kai 14, ya fara koyon wasan dambe, kuma kungiyar wasan dambe ta lardin Qinghai tana son shigar da shi, tun daga lokacin, ya zama dan wasan dambe a hukunce.