logo

HAUSA

An gano duwatsun kasussuwan giwar mammoth, da tarihinsu ya wuce shekaru miliyan 1

2021-02-27 10:37:18 CRI

Masana kimiyya sun gano duwatsun kasussuwan giwar mammoth, da tarihinsu ya wuce shekaru miliyan 1, lamarin da ya taimaka wa mutane wajen fahimtar wannan nau’in babbar dabbar da ta kasance a zamanin kankara wato Ice Age.

An gano duwatsun kasussuwan giwar mammoth, da tarihinsu ya wuce shekaru miliyan 1_fororder_a2803ad34d79424c9e7cc3608102bfcf

An gano duwatsun kasussuwan giwar mammoth, da tarihinsu ya wuce shekaru miliyan 1_fororder_b8807224910a471c83c47eed876f6cbb

An gano duwatsun kasussuwan giwar mammoth, da tarihinsu ya wuce shekaru miliyan 1_fororder_dab41f0026b84da1b8c36f155e57b4e9

 

Kande