logo

HAUSA

Al'adun bikin bazara na kasar Sin

2021-02-12 10:55:07 CRI

图片默认标题_fororder_1

图片默认标题_fororder_2

图片默认标题_fororder_3

图片默认标题_fororder_4

图片默认标题_fororder_5

A halin yanzu al’ummun kasar Sin suna murnar shiga sabuwar shekara bisa kalandarsu ta gargajiya. Hotunan dake nuna wasu al’adun gargajiya dake tattare da bikin bazara, wato biki mafi kasaita ga al’ummun kasar na murnar shiga sabuwar shekara.(Murtala Zhang)