logo

HAUSA

An shigar da wasan Kungfu cikin kwas din wasannin motsa jiki na makaranta

2021-01-10 12:16:05 CRI

An shigar da wasan Kungfu cikin kwas din wasannin motsa jiki na makaranta_fororder_1126902613_16087963034891n

An shigar da wasan Kungfu cikin kwas din wasannin motsa jiki na makaranta_fororder_1126902613_16087963036641n

An shigar da wasan Kungfu cikin kwas din wasannin motsa jiki na makaranta_fororder_1126902613_16087963035901n

An shigar da wasan Kungfu cikin kwas din wasannin motsa jiki na makaranta_fororder_1126902613_16087963037251n

An shigar da wasan Kungfu cikin kwas din wasannin motsa jiki na makarantar birnin Jinzhong dake lardin Shanxi na kasar Sin, don sa kaimi ga daliban makarantar don su motsa jiki ta wannan hanya tare da kara sanin al’adun gargajiya na wasan Kungfu.

Zainab Zhang