logo

HAUSA

Tallata al’adun gargajiya ga kananan yara

2021-01-09 09:03:38 CRI

图片默认标题_fororder_1

图片默认标题_fororder_2

图片默认标题_fororder_3

图片默认标题_fororder_4

图片默认标题_fororder_5

Yadda ake tallata al’adun gargajiya da aka gada daga kaka da kakanni wadanda suka shafi sabuwar shekara bisa kalandar gargajiya ta al’ummar kasar Sin a wani gidan renon kananan yara a birnin Huzhou na lardin Zhejiang dake gabashin kasar Sin. (Murtala Zhang)