An yi dusar kankara a kauyen Raogao na kabilar Miao na birnin Liuzhou
2021-01-05 10:22:01 CRI
An yi dusar kankara a kauyen Raogao na kabilar Miao na birnin Liuzhou, saboda tsananin sanyi a wuri, dusar kankara ta rufe kome, hanyoyi sun daskara. (Amina Xu)