Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
 
• An yi makon al'adun kasar Sin a unguwoyin kasar Masar 2010/02/08
• An rufe taron shekara shekara na Daovs 2010/02/01
• Za a kira taron sake farfado da kasar Haiti bayan girgizar kasa 2010/01/25
• Kasashen Afrika sun ci nasarar babban zabe cikin lami lafiya a shekarar da muke ciki 2009/12/28
• Kungiyar WHO ta gabatar da sabuwar shawarar shawo kan ciwon sida da yin rigakafi da shi 2009/11/30
• An fi mai da hankali kan warware batutuwan da ke jawo hankalin kasashen Afirka a Sharm el Sheikh 2009/11/10
Mr. Ahmed Aboul Gheit, ministan harkokin wajen kasar Masar ya bayyana cewa, nasarar da aka samu a gun wannan taro ta alamanta cewa, kasar Sin da kasashen Afirka suna da fatan kara yin hadin gwiwa a tsakaninsu
• Shugaba Hu Jintao na kasar Sin ya tashi daga Beijing domin kai ziyara a Malaysiya da Singapore da kuma halartar taron koli na kungiyar APEC 2009/11/10
• A gaskiya dai ziyarar Wen Jiabao a kasar Masar ta sa kaimi ga kara bunkasuwar dangantakar da ke tsakanin kasar Sin da kasar Masar da Larabawa da Afrika 2009/11/10
• Sin da Afirka sun samu sabon mafari na yin hadin gwiwa 2009/11/09
• Sabbin matakan da Sin za ta dauka wajen karfafa hadin gwiwa tsakanin kasar Sin da kasashen Afrika za su kara mai da hankali kan sha'anin kyautata zaman rayuwar al'umma 2009/11/09
A ranar 8 ga wata, an yi taron ministoci a karo na 4 na dandalin tattaunawar hadin gwiwa tsakanin kasar Sin da kasashen Afrika a birnin Sharm El Sheikh da ke bakin teku a kasar Masar. Firaministan Sin Wen Jiabao ya halarci wannan taro, kuma a cikin jawabin da ya yi a gun bikin kaddamar da taron
• Firayin ministan kasar Sin ya gabatar da sabbin matakai game da hada kai tsakanin Sin da kasashen Afrika a gun taron ministoci a karo na hudu na dandalin tattaunawar hadin kai tsakanin bangarorin biyu 2009/11/09
• Firaministan kasar Sin ya tashi zuwa kasar Masar don halartar taron ministoci tsakanin Sin da Afrika 2009/11/06
• Za a karfafa hulda tsakanin Sin da kasashen Afrika——Kai ziyara ga babban malami na sashen kula da dangantaka tsakanin kasa da kasa, da harkokin diplomasiya na jami'ar Nairobi 2009/11/06
• Malam Su Jianhua, wani dan kasar Sudan ke sanin kasar Sin sosai 2009/11/06
• Tattalin arziki na masana'antun kasar Sin na ci gaba da farfadowa 2009/11/05
• Kawance kan aikin karbar harajin kwastam ya kara dungula kasashen gabashin Afirka 2009/11/05
• Za a gudanar da dandalin tattaunawar hadin gwiwa tsakanin Sin da kasashen Afirka 2009/11/05
• Bankin duniya ya kyautata zaton cewa, yawan karuwar tattalin arziki da kasar Sin take samarwa a wannan shekara zai kai kashi 8.4 daga cikin dari 2009/11/04
• Yankin yin hadin gwiwa tsakanin kasashen Sin da Zambia yana da kyakkyawar makoma a cewar ministan kasuwanci na kasar Zambia 2009/11/04
•   Jami'an gwamnatin Kenya da na Sin suna dokin kiran taron dandalin tattaunawar hadin kan kasar Sin da Afrika 2009/11/04
• Gwamnatin kasar Sin na fatan masana'antun kasar Sin za su samu adalci a yayin da suke zuba jari a kasashen ketare 2009/11/03
• Dandalin FOCAC ya samar da wata dama mai muhimmanci ta yadda za a raya huldar da ke tsakanin Sin da Afirka sosai 2009/11/03
• Karzai zai ci gaba da zama shugaban Afghanistan 2009/11/03
• Kamata ya yi a kara samun fahimtar juna yayin da ake kokarin raya huldodin Sin da Amurka ta fannin aikin soja 2009/11/02
• Ma'aikatar harkokin waje ta kasar Sin ta bude kofarta ga fararen hula 2009/11/02
• Dan takarar shugaban kasar Afghanistan Abdullah Abdullah ya janye jiki daga zagaye na biyu na babban zabe 2009/11/02
• Kasar Sin ta yanke shawara ta karshe domin hana jibge kayayyakin ADA da ake yin amfani da su wajen kera kayan roba 2009/11/01
• An samu sakamako mai kyau a yayin taro a karo na 20 na JCCT a tsakanin Sin da Amurka 2009/10/30
• Gwamnatocin Sin da Mozambique za su ci gaba da yin kokari cikin hadin gwiwa, domin samar wa jama'a alheri 2009/10/30
• Iran ta mai da martani ga shirin yarjejeniyar samar da makamashin nukiliya 2009/10/30
SearchYYMMDD