Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-06-02 15:16:04    
An fara aikin shimfida hanyar jirgin kasa mai tafiya da sauri a tsakanin birnin Beijing da Shanghai na kasar Sin

cri

An larbarta cewa, yau kimanin shekaru 100 ke nan da gina tsohuwar hanyar jirgin kasa da ke hada birnin Beijing da Shanghai. An dade ana shan wahala wajen jigilar fasinjoji da kayayyaki. Amma idan an kammala aikin gina wannan sabuwar hanyar jirgin kasa, to, bi da bi ne za a yi jigilar fasinjoji da kayayyaki ta hanyoyin jirgin kasa biyu. Yawan fasinojin da za a iya jigilarsu ta sabuwar hanyar zai kai miliyan 80 a ko wace shekara, haka kuma nauyin kayayyakin da za a iya jigilarsu ta tsohuwar hanyar zai wuce tan miliyan 100 a ko wace shekara. Ta haka za a kawar da wahalar da ake sha sam sam wajen jigilar fasinjoji da kayayyaki a tsakanin birnin Beijing da Shanghai.


1 2 3 4