Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani

• An samu sakamako mai kyau wajen raya masana'antun kwal cikin hali mai dorewa a lardin Shanxi
More>>
• Kungiyar shugabancin kwamitin tsakiya ta zuriya ta biyu wadda marigayi Deng Xiaoping ya zama ginshikinta ita ce mahaliccin wadda ta fara sha'anin bude kofa ga kasashen waje da yin gyare-gyare a gida
Ran 2 ga wata, kamfanin dilancin watsa labaru na Xinhua ya bayar da wani labarin jarida cewa, kungiyar shugabancin kwamitin tsakiya ta zuriya ta biyu wadda marigayi Deng Xiaoping ya zama kinshikinta ita ce mahaliccin wadda ta fara sha'anin bude kofa ga kasashen waje da yin gyare-gyare a gida
More>>
Kasar Sin tana kokarin zama wata kasa da ke da kyakkywan muhalli a shekarar 2020
Saurari
More>>
• Sabuwar manufar daidaitawa ta kasar Sin na da amfani ga ci gaba da bunkasa tattalin arzikin kasar kamar yadda ya kamata
An labarta cewa, shekaranjiya ne, aka kawo karshen taron kwamitin tsakiya na Jam'iyyar Kwaminis ta Sin kan harkokin tattalin arziki, wanda aka gudanar da shi domin aza tubali mai inganci ga bunkasa tatttalin arzikin kasar gadan-gadan
• Kasar Sin tana kokarin zama wata kasa da ke da kyakkywan muhalli a shekarar 2020
A ran 4 ga wata a gun wani taron manema labaru da aka yi a birnin Beijing, Mr. Zhu Lieke, mataimakin shugaban hukumar gandun daji ta kasar Sin ya bayyana cewa, gwamnatin kasar Sin tana mai da hankali sosai kan yadda za a kafa wani muhalli mai daukar sauti da kiyaye muhalli
• Lardin Jilin ya raya masana'antun da ke cikin hannun gwamnati bisa sabbin fasahohin da suka kirkiro da kansu
Kamfanin nazarin fasahar bayani na Qiming mai hannun jari na daya daga cikin rukunin kera motoci na fako na kasar Sin mai hannun jari, wani kamfanin kera motoci mafi girma a kasar Sin da ke lardin Jilin a arewa maso gabashin kasar
• Kasar Sin za ta raya sabon makamashi a yankunan karkara
A ran 23 ga wata a nan birnin Beijing, ofishin ba da jagoranci kan harkokin makamashi na kasar Sin da hukumar tsara shirin neman bunkasuwa ta majalisar dikin duniya sun yi taron kasa da kasa na kara wa juna sani kan yadda za a raya sabon makamashi a yankunan karkara na kasar Sin
More>>
• Amincin da ke tsakanin Mr Simon J. Mackinon da birnin Shanghai na kasar Sin

Malam Simon J. Mackinon dan kasar Birtaniya ne. Ma Ximen sunan Sinanci da ya rada wa kansa ne. Yau kusan shekaru 20 ke nan yake zaune a birnin Shanghai na kasar Sin, matarsa ma 'yar birnin Shanghai ce. Gwamnatin birnin Shanghai ta taba ba shi lambobin yabo da dama, musammam ma a kwanakin baya ta lakaba masa sunan mazaunin birnin mai girmamawa.

• Mr. Stephen da karamin dakinsa na sayar da pizza da ke birnin Yinchuan

A ganin dimbin mutanen kasashen waje, birnin Yinchuan, hedkwatar jihar Ningxia ta kabilar Hui mai cin gashin kai ta kasar Sin wani birni ne da suke iya raya ayyukansu da kuma jin dadin zaman rayukansu. Yau na yi intabiyu tare da Stephen Newenhisen, wani dan Amurka da ke gudanar da wani karamin dakin sayar da Pizza na kasar Amurka a birnin Yinchuan.

• An gudanar da tattalin arziki da kyau cikin watanni 9 na farkon wannan shekara
A ran 2 ga wata a birnin Beijing, wani jami'in kwamitin bunkasuwa da gyare-gyare na kasar Sin ya nuna cewa, a cikin watanni 9 na farkon wannan shekara, an gudanar da tattalin arziki da kyau, amma har ila yau, an samu karuwar sana'o'in da suke bata makamashi da yawa.
• An sami ci gaba wajen yin taron tattaunawa a kan tattalin arziki da cinikayya a tsakanin birnin Urumqi na kasar Sin da kasashen waje.
A watan satumba da ya wuce, an shirya taron tattaunawa a kan tattalin arziki da cinikayya a tsakanin birnin Urumqi da kasashen waje a karo na 16 a birnin Urumqi, fadar gwamnatin jihar Xinjiang ta kabilar Uygur mai ikon aiwatar da harkokin kanta ta kasar Sin. 'Yan kasuwa na gida da waje da yawa sun halarci irin wannan taro da a kan shirya sau daya a ko wace shekara.
More>>
• Kabaran sarakuna na daular Xixia
Yau ran 24 ga wata, na kai ziyara a kabaran sarakuna na daular Xixia. Kabaran sarakuna na daular Xixia suna gindin dutsen Helan da ke yammacin birnin Yinchuan, babban birnin jihar Ningxia mai ikon tafiyar da harkokin kanta. An bine sarakuna 9 na daular Xixia a wannan yanki mai fadin muraba'in kilomita fiye da 50.
• Gidan ajiye kayayyakin gargajiya na tarihi na jihar Ningxia
Jiya ran 7 ga wata, na iso birnin Yinchuan, babban birnin jihar Ningxia ta kabilar Hui mai ikon tafiyar da harkokin kanta. Bayan da na huta kadan kuma, na kai ziyara a Gidan ajiye kayayyakin gargajiya na tarihi na jihar Ningxia a yau ran 8 ga wata...
• Abincin musulmai da likitancin gargajiya na kabilar Hui a jihar Ningxia
Da sassafe kuma, na tashi daga hotel, na nufi Kamfanin abincin musulmai mai suna 'Jinfulai' a cikin Sinanci. Magaja na wannan kamfani wato Mr Ma Honglin ya raka mana, mu zagaya a cikin kamfaninsa. A wurin kuma, an yanka awaki bisa oda, wato bayan da aka yanka...
• Samun jituwa a cikin unguwannin jama'a ta hanyar yin shawarwari
An kafa unguwar Qinghe a shekaru 80 na karnin da ya gabata, inda ake iya samun mutane 6600, kuma fiye da kashi 90 cikin dari daga cikinsu ma'aikata ne. tsohuwar shugabar kwamitin kula da ayyukan unguwar Guo Zhaoxiong ta bayyana cewa, a shekaru 90...
• Kogunan dutsen Xumi na jihar Ningxia
Kogunan dutsen Xumi yana arewa maso yammacin birnin Guyuan da ke kudancin jihar Ningxia. Kuma ma'anar Xumi ita ce dutsen da ke da dukiyoyi. An iya samun duwatsu iri daban daban a dutsen Xumi, kuma idan lokacin zafi da lokacin kaka yayi...
More>>