An samu nasarar tafiyar da aikin "Kyan surar jihar Xinjiang", inda masu karatu na gida da na wajen kasar Sin suka tsokane kwarakwatan idanu da hotunan dake bayyana ni'imtattun wurare na jihar Xinjiang, tare da jefa kuri'a domin zaben hotunan da suka fi so,da ba da sharhi a kansu ta hanyar yin amfani da IPAD da wayar salula da dai sauransu, a kokarin kasancewa cikin wannan aiki. Yanzu Salisu Dawanau da ya fito daga Abuja, Jamhuriyar Tarayyar Nijeriya ya samu nasara a cikin wannan gasar kacici-kacici, ya samu damar ziyartar jihar ta Xinjiang. Masu karatu, kuna iya kara sanin yadda Salisu Dawanau yake ziyara a jihar Xinjiang ta shafinmu na Internet!
Salisu Muhammad Dawanau
Sunana SALISU MUHAMMAD DAWANAU. An haife ni a shekarar 1969, kuma na gama karatu a jami'ar Abuja. Yanzu ni ma'aikacin gwamnati ne a nan Abuja, Najeriya. Ni asalin mutumin Dawanau ta jihar Kano ne, amma na taso a garin Akwanga ta jihar Nasawara. Iyayena da sauran 'yan uwa na duk suna Akwanga din da zama. Ina da aure da kuma yara. Sunan mata ta MAIMUNA.
Hotuna
Rahotanni
• Mun samu fahimta sosai a tafiyarmu
Mun bar birnin Yining da safe zuwa Yili kuma tsaya wani kamfanin samar da madara da kuma 'cheese' don karin ilimi da fahimta. An zazzaga da mu kuma mun aminta da abubuwan zahiri da muka gani...
More>>
Labaru masu dumi-dumi
• Mai ci gasar da wani tsoho na kabilar Uighur
Mai ci gasar da wani tsoho na kabilar Uighur
• Kogunan ajiye mutum-mutumin Buddha na Turpan
Kogunan ajiye mutum-mutumin Buddha na Turpan
More>>
• An shirya bikin ba da lambobin yabo ga wadanda suka ci gasar "Xinjiang da nake daukar hotonta" a birnin Urumqi
An shirya bikin ba da lambobin yabo ga masu duba shafin Intanet na gida da na waje da suka ci gasar "Xinjiang da nake daukar hotonta" ...
• An shirya bikin ba da lambar yabo ta musamman ga masu shiga yanar gizo wajen aikin 'Xinjiang da nake daukar hotunanta'
A daren ranar 11 ga watan Yuli a birnin Urumqi ne, aka shirya bikin ba da lambar yabo ta musamman ga wadanda suka ci gasar nan ta 'Xinjiang da nake daukar hotunanta' ...
More>>
Mutanen da suka samu damar ziyartar jihar Xinjiang

WANG JIMIN

SAID MUSTAFA
SAID IHMAIDI

DENIS GEORGE
CAMPBELL JR.

REMON FAUZI

HASSAN ROUHVAND

EDA OZSOY DOGAN

MAXENCE MELO
MUBYAZI

SALISU DAWANAU

MOHD SAMSUL
MOHD SAID

RAJA MOHSIN
KHALID

MOHAMED ELSAYED
MOHAMED ABDELRAHIM
Kyan Surar Jihar Xinjiang

Gasar Nadamu

Hazo na lokacin safe na Kanas

Babbar kasuwar Urumqi

Yin addu'a

Babban masallaci na Kuqa

Masallacin dake fadar sarkin Kuqa

Mafadar ruwa ta tafkin Tianchi

An yi girbin grapes

An yi girbi a lokacin kaka

Bayan makaranta
More>>
Sauran shafunan Internet na da alaka 

• Harshen Sinanci

• Harshen Larabci

• Harshen Persian

• Harshen Turanci

• Harshen Swahili

• Harshen Turkey

• Harshen Malaysia

• Harshen Urdu

• Harshen Indonesia
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China