-
Ina neman motar ]aukar kaya.
我要 wǒ yào, ina so.
订 dìng, oda.
一辆 yí liàng, ]aya.
辆 liàng, kalmar da ke nuna yawan motar da ake nema.
搬家的车 bānjiā de chē, motar ]aukar kaya.
-
Yaushe kike so?
Kamfani na iya tambayarki yaushe kike bukatar motar. 您哪天用车?
您 nín, kalmar nuna ladabi ta 你 nǐ, wato kai ko ke.
哪天 nǎ tiān, wace rana.
用车 yòng chē, yin amfani da mota.
-
Mutane nawa za ki tura?
您 nín, kai ko ke.
能 néng, iyawa.
派 pài, aikawa.
几个 jǐ gè, nawa.
人 rén, mutum.
-
Kina hawa na nawa? 您住几层?
住 zhù, zama..
几层 jǐ céng, bene na nawa.
-
Ki ajiye kayanki mai daraja a wuri mai tsaro.
Ma’aikatan kamfanin za su gaya miki ki adana kayanki mai daraja a wuri mai tsaro.
把 bǎ, sanya.
贵重 guìzhòng, mai tsada.
物品 wùpǐn, kayayyaki.
收好 shōu hǎo, adana.
-
Na sanya dukkan kayayyaki a cikin akwatunan takarda.
我 wǒ, ni.
所有物品 suǒyǒu wùpǐn, dukkan kayayyaki.
都 dōu, duka.
放 fàng, ajiye.
在 zài, a.
纸箱子 zhǐ xiāngzi, akwatin takarda.
里 lǐ, ciki.