- Duddubawa
- Koyo
- Yin Gwaje-gwaje
-
Ina neman motar ]aukar kaya.
我要 wǒ yào, ina so.
订 dìng, oda.
一辆 yí liàng, ]aya.
辆 liàng, kalmar da ke nuna yawan motar da ake nema.
搬家的车 bānjiā de chē, motar ]aukar kaya.
-
Yaushe kike so?
Kamfani na iya tambayarki yaushe kike bukatar motar. 您哪天用车?
您 nín, kalmar nuna ladabi ta 你 nǐ, wato kai ko ke.
哪天 nǎ tiān, wace rana.
用车 yòng chē, yin amfani da mota.
-
Ina neman motar ]aukar kaya.
-
Yaushe kike so?
-
Ranar Asabar da safe.