Darasi na 15 Cin Kayan Tande-tande da Lashe-lashe
-
Maimaitawa
-
Muhimman Jimloli
-
 1. 你们喜欢吃辣的吗?
Nǐmen xǐhuan chī là de ma?
Kuna sha’awar abinci mai kayan yaji?
-
 2. 我喜欢吃羊肉串。
Wǒ xǐhuan chī yángròuchuàn.
Ina son cin gasasshen naman tunkiya.
-
 3. 这里面是什么?
Zhè lǐmian shì shénme?
Mene ne a ciki?
-
 4. 我们去买点饮料吧。
Wǒmen qù mǎi diǎn yǐnliào ba.
Bari mu je mu sayo abin sha.
|