-
Don Allah ku jira ka]an.
A Beijing za ka iya more abinci mai da]i irin na wurare daban daban na }asar Sin. Akwai fitattun wuraren cin abinci. Amma a wasu lokuta, dole ne sai mun jira sabo da cunkoson jama'a. Musammam lokacin cin abincin rana, wato }arfe 12 zuwa 2. Ko kuma da yamma, da }arfe 5 zuwa 8.
Ta haka an sha gaya maka cewa, don Allah ku jira ka]an. Wato 请你们等一会儿. Qǐng nǐmen děng yíhuìr.
请 qǐng, don Allah.
你们 nǐmen, ku.
等 děng, a jira.
一会儿 yíhuìr, ]an lokaci, gajeren lokaci.
-
Har tsawon wane lokaci za mu jira?
我们 wǒmen, mu.
要 yào, bukata.
等 děng, jira.
多久 duō jiǔ? Tsawon wane lokaci?
-
Yaya abincin?
味道wèidao yana nufin ]an]ano.
怎么样zěnmeyàng? Yaya?
Tare. 味道怎么样? Wèidao zěnmeyàng? Yaya abincin yake?
-
YYana da da]i sosai.
真的 zhēn de, haka ne.
很 hěn, }warai, sosai.
好吃 hǎochī, da da]i.
-
Na }oshi.
Nuna godiya ga karimci na Sinawa. Amma a wasu lokuta, ya zama wajibi a sanar da su cewa, cikina ya cika, su daina kawo mani abinci. Kana iya fa]a masu haka 我吃饱了. Wǒ chībǎo le.
我 wǒ, ni.
吃 chī, cin abinci.
饱 bǎo, }oshi.
了 le tana matsayin cikon magana domin nuna cewa, wannan aikace ya kammala. Misali, 我吃饱了. Wǒ chībǎo le. Na }oshi.