Darasi na 1 Gaisuwa

 Hira da CRI
 
  • Duddubawa
  • Koyo
  • Yin Gwaje-gwaje
  • 正常播放     你好。Nǐ hǎo.
    Barka dai. A Sinanci, akwai hanyoyi da dama da za a iya gai da mutum. Amma wadda aka fi amfani da ita yau da kullum ita ce kalma 你好nǐ hǎo. 你nǐ tana nufin kai ko ke. 好hǎo tana nufin da kyau, wato kyakkyawan hali. Idan aka ha]e wa]annan kalmomi biyu wato 你好nǐ hǎo, zai ba da ma’ana kamar haka: kana ko kina cikin hali mai kyau. Ko kana ko kina cikin alheri. Ana iya amfani da wannan kalmar gaisuwa ta 你好nǐ hǎo a ko wane lokaci, ko wane hali kuma ga ko wane mutum. Ana iya yin amfani da 你好nǐ hǎo ga ba}o ko kuma wanda aka riga aka sani. Idan wani ya ce maka 你好nǐ hǎo, kai ma za ka maimaita abin da ya fa]a, wato in ce, 你好.Nǐ hǎo.
  • 正常播放  慢速播放  A:你好!
    Nǐ hǎo!
    Barka dai.
  • 正常播放  慢速播放  B:你好!
    Nǐ hǎo!
    Barka dai.
  • 正常播放  慢速播放  A:您好!
    Nín hǎo!
    Barka dai.
  • 正常播放  慢速播放  B:您好!
    Nín hǎo!
    Barka dai.