![]() |
|
2020-09-03 19:57:03 cri |
Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya jaddada bukatar ciyar da akidar nuna kin jinin danniya a sabon zamanin da ake ciki, da kokarin cimma nasarar farfado da kasa.
Xi wanda har ila shi ne babban sakataren kwamitin koli na JKS, kana shugaban rundunar sojojin kasar, ya bayyana haka ne a Alhamis din nan, yayin taron da aka shirya, don murnar cika shekaru 75 da nasarar da al'ummar Sinawa suka yi kan yakin kin jinin harin Japanawa da yadda al'ummun kasa da kasa suka yi nasarar yakin kin tafarkin murdiya. (Ibrahim)
| ||||
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China