Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Al'ummun kabilar Uygur na yankin Xinjiang na Sin na ci gaba da karuwa
2020-08-29 20:41:51        cri

A yau Asabar yayin taron ganawa da manema labarai, jami'ar hukumar kididdigar yankin Xinjiang na kasar Sin Tursunay ta bayyana cewa, al'ummun kabilar Uygur na yankin suna ci gaba da karuwa a kai a kai a cikin 'yan shekarun da suka gabata, haka kuma ana tabbatar da hakkin 'yan kananan kabilun yankin.

Jami'ar ta kara da cewa, alkaluman kididdigar sun nuna cewa, daga shekarar 2010 zuwa 2018, adadin 'yan kabilar Uygur a yankin ya karu daga miliyan 10 da dubu 171 da dari biyar zuwa miliyan 12 da dubu 718 da dari hudu, adadin da ya kai kaso 25.4 bisa dari.(Jamila)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China