Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Cibiyar nuna fasahohin likitancin gargajiyar kasar Sin
2020-08-28 16:46:35        cri

 

 

Kamfanin Tong Ren Tang dake birnin Beijing, kamfani ne da ya shahara wajen hada magungunan gargajiya, wanda tarihinsa ya kai shekaru 350. Sai dai a wannan zamani, kamfanin yana kokarin hada fasahar likitanci ta gargajiya, da magungunan gargajiya, da fasahohi da al'adu na zamani waje guda. Yau muna wani reshe da wannan kamfani ya kafa, inda za mu ga yadda suke kokarin hada al'adun gargajiya da na zamani.

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China