Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Za a fara aiki da layukan jiragen kasa masu saurin tafiya uku a kasar Sin
2019-11-29 21:01:07        cri
Hukumar jiragen kasa ta kasar Sin ta bayyana cewa, a ranar Lahadi mai zuwa, layukan jiragen kasa masu saurin tafiya, da za su hade lardin Henan dake tsakiyar kasar Sin da wasu birane za su fara aiki.

Nan zuwa karshen wannan shekara, tsayin layukan jiragen kasar za su kai kilomita 139,000, inda layukan jirage masu saurin tafiya zai kai kilomita 35,000, wanda ya kasance mafi tsayi a duniya. (Ibrahim Yaya)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China