Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Wuhan: Yan wasan kasa da kasa sun yaba wa ayyukan share fagen gasar wasannin sojoji ta duniya karo na 7
2019-10-15 13:48:08        cri

Za a bude gasar wasannin sojoji ta duniya karo na 7 a birnin Wuhan da ke lardin Hubei a kasar Sin. 'Yan wasan kasa da kasa masu ayyukan share fage sun yaba wa gasar sosai.

Wani dan wasa daga kasar Nepal ya bayyana fatansa na kyautata dawamammen dankon zumuncin da ke tsakanin kasarsa da kasar Sin. Wani dan wasa daga kasar Oman ya yi mamaki da ganin saurin ci gaban kasar Sin, a cewarsa, kasar Sin ta sha bamban da yadda ta kasance a ziyarar da ya yi a baya. Sa'an nan dan wasan kasar Rasha ya jinjina wa kyawawan hidimomin da ake samarwa a mazaunin da aka tanadarwa 'yan wasan da sauran ma'aikata. (Tasallah Yuan)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China