Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Kasar Sin ta fitar da takardar bayani kan wadatar abinci a kasar
2019-10-14 15:30:49        cri
Kasar Sin ta fitar da wata takardar bayani kan wadatar abinci, wadda ta yi bayani kan kokarin da kasar ke yi a fannin inganta wadatar abinci da fadada dangantakarta da kasashen waje a wannan fanni.

Ofishin yada labarai na majalisar gudanarwar kasar ce ta fitar da takardar mai taken " Wadatar Abinci a Kasar Sin" a yau Litini. (Fa'iza Mustapha)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China