Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
An shiga zagaye na biyu na zaben shugaban Tunisiya
2019-09-18 15:53:42        cri
Babbar hukumar zabe mai zaman kanta ta kasar Tunisiya ta sanar da sakamakon zaben shugaban kasar a jiya Talata. Saboda babu dan takarar da ya samu fiye da rabin kuri'un da aka kada, shi ya sa 'yan takara guda biyu da suke kan gaba za su shiga zagaye na biyu na zabe, ciki har da dan takara mai zaman kansa shehun malami a fannin doka malam Kais Saied, da Nabil Karoui wanda ya kirkiro jam'iyyar Heart of Tunisia.(Murtala Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China