Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
'Yan sandan yankin Hongkong sun cafke masu tada zaune tsaya 36
2019-08-26 13:59:09        cri

'Yan sandan yankin Hongkong sun ba da labari a safiyar jiya Lahadi cewa, wasu masu bore sun karkata hanyar zanga-zanga da janye kangiya da lalata shaguna da na'urorin ramin da motocin ke bi, da kuma kai hari kan 'yan sanda, hakan ya sa 'yan sanda sun yi Allah wadai da wadannan laifufuka da kakkausar murya, kuma sun cafke mutane 36 daga cikinsu, wadanda ake tuhumarsu da laifin yin gangami ba bisa doka ba, da boye makamai masu karfi da kai hari kan 'yan sanda da sauransu. (Amina Xu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China