Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Jaridar rana ta Senegal ta wallafa bayanin da jakadan Sin dake kasar ya rubuta
2019-08-22 15:24:45        cri

Jakadan kasar Sin dake Senegal Zhang Xun, ya rubuta wani bayani mai taken "Zaman lafiya da karko tushen samun bunkasuwa da wadata" a ran 20 ga wata, don yin tsokaci kan halin da yankin Hong Kong ke ciki, inda jaridar rana, jarida mafi girma a kasar ta wallafa wannan bayani.

A cikin bayani, Zhang Xun ya nuna cewa, tabbatar da wadata, da kuma kwanciyar hankalin yankin, ba ma kawai ya dace da muradun kasar Sin kadai ba ne, har ma ya dace da moriyar kasahen daban-daban a duniya. (Amina Xu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China