Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Sabon firaministan kasar Sudan ya kama aiki
2019-08-22 13:20:09        cri

Jiya Laraba ne Abdalla Hamdok, kwararren masanin tattalin arziki ya yi rantsuwar kama aiki a matsayin firaiministan gwamnatin wucin gadin kasar Sudan a fadar shugaban kasar dake birnin Khartoum.

An kiyasta cewa, zai kammala kafa gwamnatin wucin gadi a ranar 28 ga wata. (Tasallah Yuan)

 

Labarai masu Nasaba
Ga wasu
v Za a kafa gwamnatin hadaka a Sudan 2019-08-21 10:10:43

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China