Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Sin: ya kamata a kaucewa kara sarkakiyyar halin da ake ciki a Syria
2019-08-14 20:48:53        cri

Yau Laraba kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin madam Hua Chunying ta bayyana a nan Beijing cewa, kamata ya yi sassa daban daban masu ruwa da tsaki su yi kokari tare, wajen samar da kyakkyawan sharadi na daidaita batun kasar Syria ta hanyar siyasa, su kuma kaucewa fadada sarkakiyyar halin da ake ciki a wannan kasa.

Kwanan baya, kasashen Turkey da Amurka sun yi shelar kafa yankin tabbatar da tsaro a arewacin Syria. (Tasallah Yuan)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China