Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Rundunar soja da aka girke a Hongkong wani mataki ne na ba da tabbaci ga zama mai dorewa da wadatar yankin
2019-07-26 19:37:01        cri

Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin, Madam Hua Chunying ta nanata a taron manema labarai da aka yi a yau Juma'a cewa, gwamnatin tsakiya na goyon bayan yankin musamman na Hongkong da ya dauki mataki bisa doka wajen kiyaye zaman lafiya da tsaro da kuma wadata mai dorewa. Rundunar soja dake yankin na martaba ka'idar yankin da dokar jibge soja, hakan ya sa ta zama matakin da ya ba da tabbaci ga zaman lafiya da wadatar yankin mai dorewa. (Amina Xu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China