Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Sin ta fitar da takardar bayani game da kare hakkokin masu bukata ta musamman cikin shekaru 70
2019-07-25 10:37:52        cri

Ofishin watsa labarai na majalissar zartaswar kasar Sin, ya fitar da takardar bayanai game da kokarin da kasar ke yi cikin shekaru 70, don gane da kare hakkokin masu bukata ta musamman.

Takardar bayanin dai an fitar da ita ne a Alhamis din nan, tana kuma da jigon "Daidaito, tafiya tare, da kuma raba daidai: shekaru 70 na kare hakkokin masu bukata ta musamman a janhuriyar al'ummar kasar Sin,". (Saminu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China